Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na Ahlul Bayt (AS) na - ABNA - ya habarta maku cewa: mahukuntan yahudawan sahyuniya sun jefa bam a kan mata da kananan yara da kuma al'ummar Gaza kamar yadda bam din da ya tashi a birnin Hiroshima ya haddasa asarar rayuka da dukiyoyi